An yi bayyani cewa, wanan maganin yana kashe duk abubuwan da ke jawo zazzabin cizon sauro nan da nan.
A cikin bayanin sa, shugaban masu gwaje-gwaje a Jamia’an Cape Town a South Africa, Prof. Kelly Chibale ya ce wannan maganin zai yi taimako sosai a yaki da zazzabin cizon sauro, kuma zai rage yawan mutuwa ta zazzabin a bangaren Africa.