Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Mata Ta Sonita A Maradin Nijar, Nuwamba 27, 2022

Yayin da ake hadahadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano
Yayin da ake hadahadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano

Shirin kasuwa a kai maki dole na wannan makon ya sake zagayawa kasuwar mata ta Sonita a birnin Maradi da ke jamhuriyar Nijer.

MARADI, NIGER - A wannan kasuwa ta Sonita ana saida abinci, kayayyakin masarufi, tufafi da sauransu, har ma da madinka .

Ita dai wannan kasuwa asali mata ne suka kafa ta kafin daga baya maza suka fara harkar kasuwanci a wurin, a cewar Muhammadu Ashiru Ibrahim wakilin jama'a a kasuwar ta Sonita.

Wasu 'yan kasuwar suma sun bayyana yadda ake hada-hadar kasuwanci a kasuwar.

Saurari cikakken shirin wanda Mansur Sani ya gabatar.

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Mata Ta Sonita A Maradin Nijar, Nuwamba 27, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:03 0:00
XS
SM
MD
LG