washington dc —
Shirin wannan makon ya maida hankali ne kan wata matashiya da duniya ta nemi kaita ta baro, amma ta yi wa kanta kiyamullaili ta shiga fadakar da matasa ‘yan’uwanta.
Saurari shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna