Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Hira da Hauwa Mustapha Babura Pt2 - Nazari Kan Gara Da Iyaye Ke Yiwa ‘Yan’yansu Mata Lokacin Da Aka Yi Musu Aure - Yuli 9, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin na wannan makon, cigaban hira ne da Hauwa Mustapha Babura, wadda wani yanayi da ta shiga a nan amurka ya zaburar da ita ta koma makaranta da tsufarta bayan an yi mata aure tana ‘yar shekaru 18. Zamu kuma yi nazari kan gara da iyaye su ke yiwa ‘ya’yansu mata lokacin da aka yi masu aure da ya jefa iyaye da amare da dama cikin hakin ni-’yasu.

Saurari shirin a sauti:

KALLABI: Hira da Hauwa Mustapha Babura Pt2-Nazari Kan Gara Da Iyaye Ke Yiwa ‘Yan’yansu Mata Lokacin Da Aka Yi Musu Aure: Yuli 9, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:25:05 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG