Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Mr. Tambuwal ya gana da Murya Amurka a Washington DC ya tattauna kan cigaba da harkokin siyasa a Najeriya da kuma tsakanin Amurka da Najeriya ranar 12 ga watan Satumba.
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Aminu Waziri Tambuwal Ya Ziyarci Murya Amurka
1
Kakaki Aminu Waziri Tambuwal ya zanta da Salihu Garba.
2
Kakaki Aminu Waziri Tambuwal ya zanta da Peter Clottey
3
Kakaki Aminu Waziri Tambuwal ya zanta da Muryar Amurka.
4
Kakakin Alhaji Aminu Waziri Tambuwal