Wani jirgin ruwa Dauke da 'yan kakagida daga Afirka kan hanyarsu zuwa Turai ya kama wuta kana ya kife kusa da tsibirin Lampedusa a kasar Italia ranar Alhamis inda ya zubar da fasijoji cikin teku, inji wasu jami'ai.
Jirgin Ruwa Dauke Da 'Yan Kakagida Daga Afirka Ya Kife A Wani Tsibirin Kasar Italia

1
Fiye da mutane 150 aka ceto to amma akwai wasu 200 da ba'a san inda suke ba.

2
A woman receives assistance at the Palermo Civico hospital after being rescued off the Italian island of Lampedusa, Oct. 3, 2013.

3
Rescued migrants arrive onboard a coast guard vessel at the harbor of Lampedusa, Italy, Oct. 3, 2013. (Nino Randazzo/ASP press office)

4
Jerin Gawarwakin 'Yan Kakagida Da Suka Nitse A Tsahar Jirgin Ruwan Lampudesa, Uku Ga Watan Oktoba, 2013.