Jerin hotuna daga wasan kusa da karshe tsakanin Amurka da Argentina, inda Amurka ta sha kashi da ci 4-0 a gasar Copa America Centenario
Amurka Ta Sha Kashi A Hannun Argentina
Jerin hotuna daga wasan kusa da karshe tsakanin Amurka da Argentina, inda Amurka ta sha kashi da ci 4-0 a gasar Copa America Centenario
![Dan wasan Argentina, Lionel Messi, tare da wasu abokan wasansa suna murnar kwallon da ya jefa a ragar Amurka](https://gdb.voanews.com/4ca92b60-5b44-4112-8dc6-15b88176dc1b_w1024_q10_s.jpg)
5
Dan wasan Argentina, Lionel Messi, tare da wasu abokan wasansa suna murnar kwallon da ya jefa a ragar Amurka
![Lionel Messi yana murnar kwallon da ya jefa](https://gdb.voanews.com/be7a095e-5726-4fdb-9572-77b671488b1b_w1024_q10_s.jpg)
6
Lionel Messi yana murnar kwallon da ya jefa
![Dan wasan Argentina, Gonzalo Higuain, yana murnar kwallon da ya jefa a ragar Amurka](https://gdb.voanews.com/25e1f2f7-ad9d-4135-9c69-e7c229e2c02e_w1024_q10_s.jpg)
8
Dan wasan Argentina, Gonzalo Higuain, yana murnar kwallon da ya jefa a ragar Amurka
![Mai goyon bayan Amurka](https://gdb.voanews.com/c95c3107-5d6d-4088-a45a-14fd51c78ce1_w1024_q10_s.jpg)
9
Mai goyon bayan Amurka