Jerin hotuna daga wasan kusa da karshe tsakanin Amurka da Argentina, inda Amurka ta sha kashi da ci 4-0 a gasar Copa America Centenario
Amurka Ta Sha Kashi A Hannun Argentina
Jerin hotuna daga wasan kusa da karshe tsakanin Amurka da Argentina, inda Amurka ta sha kashi da ci 4-0 a gasar Copa America Centenario
![Dan kallo dauke da tutar Amurka da ta Argentina](https://gdb.voanews.com/c118ceab-eeb2-4ba9-b6a5-66d0613b3dc0_w1024_q10_s.jpg)
1
Dan kallo dauke da tutar Amurka da ta Argentina
![Mai goyon bayan Amurka a filin wasa](https://gdb.voanews.com/9b91003c-c6aa-4a1d-a1af-c0ee82bd58ba_w1024_q10_s.jpg)
2
Mai goyon bayan Amurka a filin wasa
![Masu goyon bayan Argentina sun rubuta sunan dan wasa MESSI a jikinsu](https://gdb.voanews.com/ba5f935c-149a-4af3-99e7-467cc3c515a4_w1024_q10_s.jpg)
3
Masu goyon bayan Argentina sun rubuta sunan dan wasa MESSI a jikinsu
![Dan wasan gaba na Argentina, Ezequiel Lavezzi (22) yana murnar kwallon da ya jefa a raga.](https://gdb.voanews.com/945967d5-b9bc-4475-8c2a-0e4f231817b0_w1024_q10_s.jpg)
4
Dan wasan gaba na Argentina, Ezequiel Lavezzi (22) yana murnar kwallon da ya jefa a raga.