Yau 21 ga watan Nuwambar shekarar 2017, jama'ar kasar Zimbabwe na cike da murnar saukar shugaba Robert Mugabe daga mulki.
Jama'a Na Murnar Saukar Shugaba Robert Mugabe Daga Mulki A Zimbabwe
Shugaba Robert Mugabe na kasar Zimbabwe, wanda ya kwashe shekaru 37 yana mulki ya yi murabus.
![Jama'a Na Murnar Saukar Shugaba Robert Mugabe Daga Mulki, Nuwamba 21, 2017.](https://gdb.voanews.com/518a8322-11c8-4097-8432-6c81792b0f3d_w1024_q10_s.jpg)
9
Jama'a Na Murnar Saukar Shugaba Robert Mugabe Daga Mulki, Nuwamba 21, 2017.
Facebook Forum