Hotunan dake nuna irin yanayin da ake ciki a Mosul, kasar Iraqi
Hotunan Mosul

1
Fararen hula dauke da sabuwar lambar mota wadda 'yan ISIS ke badawa a Mosul, kasar Iraqi, Janairu 13, 2017

2
Yadda aka ragargaza wani bangare na asibitin Salam, dake Al Wahda, Mosul kasar Iraqi, Janairu 13, 2017

4
Yadda harsashi ya huhhuda bangayen asibitin Salam a Mosul, Janairu 13, 2017

5
Wani sojan gwamnatin kasar Iraqi akan keke, Janairu 13, 2017