Shirin "Ilimi" na wannan mako, ya yi nazari ne kan irin halin da makarantun gwamnati ke ciki a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya idan aka kwatanta su da takwarorinsu da ke sauran jihohi kasar.
-
Yusuf Harande
Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.