Masu zanga-zangar nuna goyon bayan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari sun dunguma zuwa gidan da yake zaune a London, don mara masa baya. Hakan na faruwa ne kwanaki, bayan da aka gudanar da kishiyar wannan zanga-zanga wacce ta nuna adawa ga shugaban wanda ya je kasar ta Ingila don Neman magani.
Hotunan Masu Zanga-zangar Goyon Bayan Buhari a Kofar Gidan Da Yake Zaune a London

1
Wata yarinya cikin masu zanga-zangar goyon bayan Buhari a kofar gidan da yake zaune a London (Hoto: Garba Shehu)

2
Masu zanga-zangar goyon bayan Buhari a kofar gidan da yake zaune a London (Hoto Garba Shehu)

3
Masu zanga-zangar goyon bayan Buhari a kofar gidan da yake zaune a London (Hoto Garba Shehu)

4
Masu zanga-zangar goyon bayan Buhari a kofar gidan da yake zaune a London (Hoto Garba Shehu)