Makwabtan Najeriya sukan shiga kasar a lokutan manyan zabuka don ganewa idanunsu abin da ka je ya zo. A wannan hotunan, wakilin Muryar Amurka Saleh Shehu Ashaka ya dauko mana su filla-filla na masu sa idon, har ma dana masu jerin gwanon jiran a tantance su don su kada kuri'unsu a birnin Abuja.
ZABEN2015: Masu Sa Ido Daga Tarayyar Turai a Abuja, Maris 28, 2015
Hotunan da ke dauke da masu sa idon kasashen turai da ma na wadanda ake tantancewa don su yi zabe.
![ZABEN2015; Masu Sa Ido Daga Tarayyar Turai a Abuja](https://gdb.voanews.com/0f40d243-f770-4e94-82da-819ffcf97b0b_cx4_cy7_cw84_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
ZABEN2015; Masu Sa Ido Daga Tarayyar Turai a Abuja
![ZABEN2015; Masu Sa Ido Daga Tarayyar Turai a Abuja](https://gdb.voanews.com/61dfa216-1458-4125-a13c-450f6d669749_cx16_cy5_cw80_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
ZABEN2015; Masu Sa Ido Daga Tarayyar Turai a Abuja
![ZABEN2015; Wajen Tantance Jama'a a Abuja](https://gdb.voanews.com/91876312-d1a2-4091-bc70-99aa35f6c5f0_cx0_cy0_cw84_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
ZABEN2015; Wajen Tantance Jama'a a Abuja
![ZABEN2015; Wajen Tantance Jama'a a Abuja](https://gdb.voanews.com/33d642e3-adff-434a-8c6c-1631c2c54790_cx1_cy4_cw86_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
ZABEN2015; Wajen Tantance Jama'a a Abuja