Leah Sharibu daliba daya tilo da har yanzu take hannun kungiyar Boko Haram tayi magana a wai faifai da aka wallafa a shafin internet inda ta roki shugaban kasa yaji kanta ya nemi a sako ta. Ta kuma yi kira da a taimakawa iyayenta da tace suna wahala musamman mahaifiyarta.
Hotunan Leah Sharibu da iyayenta
 
5
Rabecca Sharibu, Mahaifiyar Leah Sharibu
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
