'Yanbindiga sun bundige da yanka akalla mutane 100 da kone gidajensu a tsakiyar Najeriya yankin da yayi kamarin suna kan mallakar filaye da banbancin addini da kabilanci kamar yadda jami'an yankin da ganao suka shaida ranar 16 ga watan Maris na 2014.
Hotunan Harin da Aka Kai Ranar 16 ga Watan Maris na 2014 Kan Angwan Gata dake Jihar Kaduna

1
Pius Nna hakimin kauyen Angwan Gata ya shaidawa manema labarai yadda ya tsallake rijiya da baya daga 'yanbindigan da suka kai hari kan kauyensa a jihar Kaduna ranar 19 ga watan Mari na 2014.

2
Mutanen da suka rasa muhallansu daga Angwan Gata suna zaune a inda aka tsugunar dasu a wata Makarantar Firamare ta karamar hukuma a jihar Kaduna ranar 19 ga watan Maris na 2014.

3
Sojoji suna sintiri a Angwan Gata a jihar Kaduna 19 ga watan Maris na 2014.

4
Pius Nna hakimin kauyen Angwan Gata ya shaidawa manema labarai yadda ya tsallake rijiya da baya daga 'yanbindigan da suka kai hari kan kauyensa a jihar Kaduna ranar 19 ga watan Mari na 2014.