Biyo bayan rasuwar Sultan Muhammad Maccido a hadarin jirgin sama, shi da dansa da jikansa, Allah ya zakulo Mai Martaba Muhammad Sa'ad Abubakar daga aikin soja ya zama sarkin musulmi na goma sha tara a Sokoto ko kuma Daular Usmaniya ranar 2 ga watan Nuwambar 2006
Hotunan Bikin Cika Shekaru Goma Na Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar A Sarautar Sokoto
Ranar 2 ga wannan watan ne Mai Martaba Sarkin Musulmi Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III ya cika shekaru goma cur akan sarautar Sarkin Musulmi a Sokoto
 
1
SOKOTO: Bikin cika shekaru goma kan mulki na Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III
 
2
SOKOTO: Bikin cika shekaru goma kan mulki na Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III
 
3
SOKOTO: Bikin cika shekaru goma kan mulki na Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III
 
4
SOKOTO: Bikin cika shekaru goma kan mulki na Sultan Muhammad Sa'ad Abubakar III