Mutane sunyi dafifi zuwa garin Windsor mai dumbin tarihi, domin taya Yarima Harry da amaryarsa Meghan murnar aurensu da aka gudanar a majami'ar da aka daura auren mahaifiyar Yarima Harry, marigayiya Diane. Mutane dari shida aka gayyata su halarci bukin, galibi wadanda suke da alaka da ma’auratan. Yayinda aka kuma gayyaci wadansu mutane dubu biyu da dari biyar su shiga harabar majami’ar da aka daura auren domin ganin shiga da fitar ango da amaryar
Hotunan Auren Yarima Harry da Meghan Markle
An daura auren Yariman Birtaniya Harry da Meghan Markle aure yau a garin Windsor dake bayan garin birnin London a wani buki da aka bayyana a matsayin mafi tasiri a tarihin masarautar

13
Auren Yarima Harry da Maghan Markle

14
Yarima Harry yana bude lullubin amaryarsa Maghan Markle

15
Royal fans gather outside Windsor Castle ahead of wedding of Britain's Prince Harry to Meghan Markle in Windsor, Britain, May 19, 2018.

16
Britain Royal Wedding