HOTUNA: Wasu Daga Cikin Daliban Kuriga Da Aka Kubutar
Rahotannin dake fitowa daga fadar gwamnatin jihar Kaduna sun yi nuni da cewa an sako gomman dalibai da aka sace daga garin Kuriga na jihar Kaduna.

5
Daliban da aka sace daga Kuriga a jihar Kaduna

6
Daliban da aka sace daga Kuriga a jihar Kaduna