Fashewar guda biyu sun auku na a kasuwar dake karban bakoncin dubban jama’a. Jami’an tsaro sunce basu da tabbacin adadin jama’ar da lamarin ya hsafa. An ji karar fashe-fashen daga kilomitoci da yawa, kuma ‘yan kwana-kwana da masu agajin gaggawa sun bazama wajen yayinda mutane suke tserewa.
Hotuna na Hari Bom Din da Aka Kai da Mota a Jos, 20 ga Mayu 2014

5
Mutane na kallon wajenda Bom ya fashe a birnin Jos, dake Jihar Filato.

6
Hayaki ya turnuke samaniya, bayan fashewar tagwayen boma-bomai a tashar motar Bus da aka fi sani da “taminos” a birnin Jos, dake Jihar Filato a Najeriya, Talata Mayu 20, 2014.