Hotuna Daga Sassan Duniya
Hotuna Daga Sassan Duniya

1
Mallan bude mana littafi a goshin Freya Gordon mai shekariu 10 a lokacin da ake bukin bude baje kolin malan bude mana littafi a dakin ajiye kayan tarihi da ke London.

2
Wani ma'aikaci ya daura sandunan karfe a wani waje da ake aikin titi a garin Peshawar dake Pakistan.

3
Yaro dan Syria yana tafiya a gefen burbushi da wata lalataciyyar mota a kauyen Hazzeh dake gabashin Ghouta a wajen garin Damascuss.
Facebook Forum