0
Hotuna da Dumi-duminsu Daga Yemen, Afrilu 22, 2015
5
Wani sojan kasar Saudiyya ya harba makami zuwa yankin 'yan tawayen Houthi.
6
USS Theodore Roosevelt da USS Normandy kusa da Yemen, Afrilu 21, 2015.
7
Sojojin kasar Saudiyya kusa da Yemen, Afrilu 21, 2015.
8
Wani sojan kasar Saudiyya ya harba makami zuwa yankin 'yan tawayen Houthi, Afrilu 21, 2015.