Kashi Na 1
Hira Da Baban Chinedu |
Kashi Na 2:
Ci gaban tattaunawa da Baban Chinedu. |
A cikin wannan hira da yayi da filin "A Bari Ya Huce..." Baban Chinedu ya bayyana yadda ya fara kwaikwayon magana da lafazin kabilar Igbo a makaranta da kuma yadda ya samu wannan suna na "Baban Chinedu" daga wata 'yar makarantarsu.