Matsalar rashin ishasshiyar wutar lantarki da Najeriya ke fama da ita, ta sa mutane da dama dogaro da janareta. Sai dai cire tallafin mai ya sa farashin man fetur ya haura, lamarin da ya sa 'yan Najeriya suke canzawa zuwa janareta mai amfani da iskar gas.
Hauhawar Farashin Kudin Mai Ya Sa 'Yan Najeriya Canji Zuwa Amfani Da Janaretan Gas