Harin bom a Nyanya, Kilomita 16 Daga Tsakiyar Birnin Abuja, Afrilu 14, 2014
1
Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan a wajen harin bom a Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Afrilu 14, 2014.
2
Motocin da harin bom a Nyanya ya shafa, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Afrilu 14, 2014.
3
Gawarwakin mutanen da suka mutu sakamakon harin bom a Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Afrilu 14, 2014.
4
Motocin da suka lalace sakamakon harin bom a Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Afrilu 14, 2014.