Har Yanzu Mata Na Fama Da Koma Baya A Fanonnin Rayuwa Daban Daban - Matan Najeriya
A yayın da ake bukin Ranar Mata ta Duniya a yau Juma’a 8 ga watan Maris na shekarar 2024, wanda aka yiwa taken Zuba jari ga mata: Habaka ci gaba, dubban mata na jan hankali a kan yiyuwar jefa Mata miliyan 340 a duniya cikin tsananin talauci idan ba’a dauki matakan da suka dace cikin gaggawa ba.
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 12, 2025
2-12-25 BAKI MAI YANKA WUYA (1).mp3
-
Fabrairu 11, 2025
Hira Da Auwal Musa Rafsanjani Kan Rahoton Cin Hanci Da Rashawa Na 2024