Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hadarin Dake Tattare Da Gurbattacciyar Iska Da Mutane Ke Shaka A Yau Da Kullum


Hadarin Dake Tattare Da Gurbattacciyar Iska Da Mutane Ke Shaka A Yau Da Kullum
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:38 0:00

Bisa kididdigar da hukumar lafiya ta duniya WHO ta fitar, kusan dukkan mutane a duniya suna shakar iskar da ta zarce ka'idojin ingancin iska na hukumar lafiya ta duniya – wato isa da take a gurbace. Wannan gurbacewar yanayi na da illa ga lafiyar dan adam.

XS
SM
MD
LG