Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: Gwamnatin Hadaka Mai Mulki A Habasha Ta Zabi Abiy Ahmed Ya Zama Shugabanta

VOA60 Afirka: Gwamnatin Hadaka Mai Mulki A Habasha Ta Zabi Abiy Ahmed Ya Zama Shugabanta
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Gwamnatin hadaka mai mulki a Habasha ta zabi Abiy Ahmed ya zama shugabanta, wanda hakan ya ‘dora shi a hanyar zama fara minista nan gaba. Ahmed shine ‘dan kabilar Oromo na farko da ya taba zama shugaba cikin shekaru 27.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG