WASHINGTON, D.C —
Gwamnan Jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar ya musanta wani zargi da ake masa cewa zai fice daga jam'iyyar APC.
Haka kuma ya musanta cewa, wai baya goyon bayan zaben kai tsaye. Gwamnan ya musanta hakanne a lokacin da ya kada kuri'arsa na zaben tsayar da shugaban kasa takara a karkashin tutar jam'iyyar su ta APC.
Ga Abdulwahab Muhammad da cikakken rahoton.
Facebook Forum