WASHINGTON, DC —
A ci gaba da bibiya kan batun marin mata da aka nuna Sanata Elisha Abbo mai wakiltar jihar Adamawa ta arewa yana yi a wani shagon saida kayan jima'i, yau shirin Domin Iyali ya nemi jin shawarar al'umma kan matakan da suke gani za a iya dauka na hana sake aukuwar wannan lamari nan gaba.
Saurari cikakken shirin
Facebook Forum