WASHINGTON, DC —
A ci gaba da bibiya kan batun marin mata da aka nuna Sanata Elisha Abbo mai wakiltar jihar Adamawa ta arewa yana yi a wani shagon saida kayan jima'i, yau shirin Domin Iyali ya nemi sanin yadda wannan zai yi tasiri a fafatukar ganin matasa sun ci moriyar dokar da ta basu damar takarar rike mukaman siyasa.
Saurari cikakken shirin
Facebook Forum