WASHINGTON, DC —
Yau shirin Domin Iyali ya isa Gusau babban birnin jihar Zamfara inda tsanannin soyayya ya kusa zama ajalin wata budurwa da ta cinnawa kanta wuta sabili da saurayinta bashi da halin daukar nauyin auren.
Saurari shirin domin jin bayanin kawun yarinyar da kuma saurayin dangane da wannan lamarin.
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.