Shugabannin kasashen yankin Asiya da kuma sauran kasashen duniya sun bayyana kyakkyawar fata dangane da ganawar ta tarihi da aka yi yau Talata tsakanin shugaban Amurka Donald Trump da takwaran aikinsa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un a Singapore.
Ganawar Shugaba Donald Trump Da Kim Joung Un
Shugaban Amurka Donald Trump yace takwaran aikinsa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un yanzu yana da damar inganta rayuwar al’ummarsa, ya kuma samar da zaman lafiya mai dorewa a yankin Koriya.

5
Shugaban Amurka Donald Trump da shugaban Koriya Ta Arewa Kim Jong Un suna shan hannu bayan sa hannu a yarjejeniya a taron kolin da suka gudanar a otel din Capella Hotel dake tsibirin Sentosa, Singapore, Juni 12, 2018.

6
Ganawar Shugaban Amurka Donald Trump da Kim Joung Un a Singapore

7
North Korea leader Kim Jong Un and U.S. President Donald Trump during their first meeting at the Capella resort on Sentosa Island Tuesday, June 12, 2018 in Singapore. (AP Photo/Evan Vucci)

8
Ganawar Shugaban Amurka Donald Trump da Kim Joung Un a Singapore