washington, dc —
A wannan shirin mun kawo kashi na biyu na gaishe-gaishen Krismas, shiri na musamman da ke ba ‘yan’uwa mazauna Amurka maza da mata damar sada zumunci a ranar da Kiristoci a duk fadin duniya su ke bukukuwan Kirsimeti.
Saurari shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.