WASHINGTON D.C —
Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce" na ranar Asabar 12, Mayu 2018 domin jin labaran ban dariya na wannan makon da kuma irin kade kade da gaishe gaishe da suka sami shiga cikin shirin.
Usman Ahmad Kabara da Daula Saleem suka gabatar da shirin a wannan makon a yi sauraro lafiya...
-
Ibrahim Jarmai
Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.