Masu shirya gangamin nan da ake kira "You Stink" sun bayyana shafin Facebook cewa zanga-zangar da suka shirya yi yau litinin da maraice a birnin Beirut ba zai yiwu ba, kuma zasu sake nazarin bukatunsu.
An Soke Zanga-Zangar Da Aka Yi Niyyar Yi Yau Litinin A Lebanon

5
'Yan zanga-zanga kan rashin kwashe shara a tsakiyar birnin Beirut, lahadi 23 Agusta 2015.