Fashewar Bom a Kaduna, 23 ga Yuli 2014

1
Ma’aikatan agaji a wurin da bom ya fashe a Kaduna, 23 ga Yuli 2014.

2
Sojojin na sintiri a inda Bom a Kaduna, 23 ga Yuni 2014.

3
Ma’aikatan agaji na taimakawa wadanda suka ji rauni a inda bom ya fashe a Kaduna 23, ga Yulni 2014.

4
Trwatsewar bamabamai a Kaduna, ga 23 Yuli 2014.