In pictures: A Look at Europe migrant crisis
Masu Gudun Hijira a Turai 11, 2015
![Yara na wasa a wani muhallin na wucin gadi a kasar Jamus,akwai fiye da mutane dari bakwai a wannan sansani. 11, ga watan Satumba 2015. ](https://gdb.voanews.com/6ebdd704-98ab-45bd-b3bd-8a53c0b8368c_w1024_q10_s.jpg)
9
Yara na wasa a wani muhallin na wucin gadi a kasar Jamus,akwai fiye da mutane dari bakwai a wannan sansani. 11, ga watan Satumba 2015.
![Wata daga cikin masu gudun hijira zaune a bakin gadon a sansanin da ake yi masu rajista. 11, ga watan Satumba 2015. ](https://gdb.voanews.com/f1685cdf-69f0-4e49-aee0-58d954ba2dd8_w1024_q10_s.jpg)
10
Wata daga cikin masu gudun hijira zaune a bakin gadon a sansanin da ake yi masu rajista. 11, ga watan Satumba 2015.