Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Nazari Kan Nawaitawa Kananan Yara -Kashi Na Biyar, Octoba, 27, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Kafin mu dasa aya a nazarin hanyar shawo kan abinda hukumomi ke dauka a matsayin bautar da kananan yara da ake yi a kasashen nahiyar Afrika da dama.

A makon jiya bakin da muka gayyata domin nemo bakin zaren da samun mafita, sun ambaci matakai uku na shawo kan wannan matsalar. Inda zamu dora ke nan yau.

Yau ma muna tare da Bachar Maman shugaban gamayyar kungiyoyin fararen hula, da dan jarida kuma babban edita Ibrahim Moussa.

Saurari karashen tattaunawar wakilinmu Souley Mummuni Barma ya jagoranta:

DOMIN IYALI: Nazari Kan Nawaitawa Kananan Yara -Kashi Na Biyar
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:30 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG