Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Zaben Amurka, Nuwamba,06, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Duk ta yake yunkurin mataimakiyar Shugaban kasar Amurka Kamala Harris na zama Shugabar kasar Amurka ta 47, da zama macen farko kuma bakar fata da za ta rike wannan mukamin bai kai ga nasara ba, takararta ta dauki hankali a kasashen duniya bisa dalilai da dama, kama daga dama da aka bata, da goyon bayan da ta samu tsakanin ‘yan’uwanta mata da sauransu.

Shirin Domin Iyali ya hada kan masu kula da lamura a nan Amurka, kwararre a fannin ilimi kuma magidanci Dr Yusuf Alhassan a jihar Misouri, da kuma Hafsat Yakubu a Chicago domin nazarin tasirin takarar ta.

Saurari cikakken shirin:

 Domin iyali: Bibiya Kan Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:21 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG