DARDUMAR VOA: Taron Baje Kolin Fasahar Kere-Kere A Las Vegas
Kamfanonin kere-kere da shugabannin kamfanoni sun tattaru a Las Vegas, domin wani taron baje kolin fasahar kere-kere, da suka hada da ci gaban da aka samu kwanan nan na kirkirarriyar fasahar zamani, fasahar motoci, da mutum-mutumi da sauransu. Tina Trinh na dauke da karin bayani daga Las Vegas.
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 15, 2025
DARDUMAR VOA: Abin Da Ke Daukar Hankali A Makon Da Muke Bankwana Da Shi
-
Fabrairu 15, 2025
DARDUMAR VOA: Duba Kan Sukuwar Tutsu Ta Kananan Yara Da Tumakai
-
Fabrairu 15, 2025
DARDUMAR VOA: Bikin Baje Kolin Motoci Na Washington DC
-
Fabrairu 07, 2025
DARDUMAR VOA: Abin Da Ke Daukar Hankali A Makon Da Muke Bankwana Da Shi