Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DARDUMAR VOA: Abubuwa Mafi Daukan Hankali A Makon Da Muke Bankwana Da Shi


DARDUMAR VOA: Abubuwa Mafi Daukan Hankali A Makon Da Muke Bankwana Da Shi
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:37 0:00

A cikin wani bidiyon da ya wallafa a Instagram, Portable ya zargi Davido da yin amfani da liyafar cin abincin dare da suka yi kwanan nan a Amurka domin samun daukaka, alhali ba wata gudummawar kudi ko baitin waka da yake baiwa alakar ta su

XS
SM
MD
LG