Sen. Ali Ndume ya bayyana cewar duban mutane ne suke barin garin jahara Boron, don neman makafa a wasu jahohin a arewacin Nigeria.
Dandazon yan Gudun Hijirar a Sanadiyyar Rikicin Boko Haram a Maiduguri, Satumba 3, 2014

1
Al'umar jahar Borno wadanda suka samu kawunansu, a cikin hakin ha'ula'i a sanadiyyar rikicin Boko Haram. Wadannan wasu da ga cikin wadan da suka bar gidajensu ne a wata makarantar sakandire da aka ware don taimaka musu. 3 ga Satumba na shekara 2014.

2

3

4