Hotunan Dakarun Sojojin Najeriya Da Suka Fatattaki 'Yan Boko Haram Daga Kauyen Chikun Gudu A Arewacin Jihar Borno Da Wasu Daga Cikin Abubuwan Da suka Kwato Daga Hannunsu
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Fatattaki 'Yan Boko Haram
1
Dakarun Sojojin Najeriya Da Suka Fatattaki 'Yan Boko Haram Daga Kauyen Chikun Gudu A Arewacin Jihar Borno Da Daya Daga Cikin Motar Da Suka Kwato Da Naurar Lantarki mai Amfani Da Hasken Rana
2
Dakarun Sojojin Najeriya Da Suka Fatattaki 'Yan Boko Haram Daga Kauyen Chikun Gudu A Arewacin Jihar Borno Da Daya Daga Cikin Motar Da Suka Kwato
3
Dakarun Sojojin Najeriya Da Suka Fatattaki 'Yan Boko Haram Daga Kauyen Chikun Gudu A Arewacin Jihar Borno Da Daya Daga Cikin Motar Da Suka Kwato Da Kuma Naurar Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana
4
Wasu Daga Cikin Machinan Da Suka Kwato Daga Hannun 'Yan Boko Haram A Kauyen Chikun Gudu A Arewacin Jihar Borno
Facebook Forum