Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DA DANGARI: Tarihin Garin Radi Na Jamhuriyar Nijar


Des femmes et des enfants dans Bandiagara, Mali, le 13 fevrier 2005
Des femmes et des enfants dans Bandiagara, Mali, le 13 fevrier 2005

Shirin Da Dangari na wannan makon ya kai ziyara garin Radi da ke kusa da birnin Maradi na jamhuriyar Nijar.

Da yake bada dan takaitaccen tarihin garin, Falalu Usman mai garin Radi ya ce Barebari da suka taso daga Borno da ke Najeriya ne suka kafa garin tun a zamanin cinikin bayi.

A yanzu dai al’umar garin ta kunshi kabilu da yawa bayan barebari da suka hada da Fulani, Katsinawa, Gobarawa da Zabarmawa da sauransu. Malam Falalu ya kuma bayyana kalubalen da al’umar garin ke fuskanta.

Saurari cikakken shirin da Mansur Sani ya gabatar:


DA DANGARI: Tarihin Garin Radi Na Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:30 0:00

XS
SM
MD
LG