Wasannin Guje-Guje Da Tsalle-Tsalle A China
Wasannin Guje-Guje Da Tsalle-Tsalle A China

1
Ezekiel Kemboi na Kenya yana murna bayan da ya lashe tseren mita dubu 3 na tsallake gacci.

2
Dan tysallen Long Jump na kasar Cuba, Maykel D. Masso

3
'Yar jifar mashi ta Amurka, Erica Bougard

4
Mo Farah na Britaniya yana murna bayan lashe zinari a tseren mita dubu 10