Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

China Ta Soki Biden Don Cinikin Makamai Tsakanin Amurka Da Taiwan


China Ta Soki Biden Don Cinikin Makamai Tsakanin Amurka Da Taiwan
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:24 0:00

China ta soki matakin da gwamnatin Biden ta dauka na amincewa da cinikin dala miliyan 619 na sayar wa Taiwan makamai wanda ya hada da daruruwan makamai masu linzami na jiragen yakin F-16.

XS
SM
MD
LG