A wasan kwata-fainal na gasar Copa America, Chile ta ba kowa mamaki a lokacin da ta doke kasar Mesxico da ci 7 da babu, Ga jerin hotuna daga wannan wasa na tarihi
Chile Ta Yi ma Mexico Dukar Da Ba A Taba Yi Mata Ba: Ci 7 Da 0 A Gasar Copa America
A wasan kwata-fainal na gasar Copa America, Chile ta ba kowa mamaki a lokacin da ta doke kasar Mesxico da ci 7 da babu, Ga jerin hotuna daga wannan wasa na tarihi
![Arturo Vidal na Chile da Hector Herrera na Mexico su na neman kwallo a karawarsu ta kwata fainal a gasar Copa America.](https://gdb.voanews.com/0058d1e5-5a81-4fc8-b979-5d5af923f805_w1024_q10_s.jpg)
6
Arturo Vidal na Chile da Hector Herrera na Mexico su na neman kwallo a karawarsu ta kwata fainal a gasar Copa America.
![](https://gdb.voanews.com/d99ef56e-cf43-4ef8-90c8-786c6898df26_w1024_q10_s.jpg)
8
![Magoya bayan Mexico, wata cikinsu tana kuka, a bayan da kasarsu ta sha kashi da ci 7 da 0 a hannun 'yan wasan Chile.](https://gdb.voanews.com/405d227c-87aa-4264-a629-ee18654a39dd_w1024_q10_s.jpg)
9
Magoya bayan Mexico, wata cikinsu tana kuka, a bayan da kasarsu ta sha kashi da ci 7 da 0 a hannun 'yan wasan Chile.