A wasan kwata-fainal na gasar Copa America, Chile ta ba kowa mamaki a lokacin da ta doke kasar Mesxico da ci 7 da babu, Ga jerin hotuna daga wannan wasa na tarihi
Chile Ta Yi ma Mexico Dukar Da Ba A Taba Yi Mata Ba: Ci 7 Da 0 A Gasar Copa America
A wasan kwata-fainal na gasar Copa America, Chile ta ba kowa mamaki a lokacin da ta doke kasar Mesxico da ci 7 da babu, Ga jerin hotuna daga wannan wasa na tarihi
!['Yan wasan Chile sun hadu su na murna a bayan da Edson Puch ya jefa kwallo a ragar 'yan Mexico a wasan kwata fainal da suka buga na gasar Copa America a filin wasa na Levi's Stadium dake Santa Clara, a Jihar California](https://gdb.voanews.com/4f9eee9e-3956-47e6-87bf-9e1315b0b8c8_w1024_q10_s.jpg)
1
'Yan wasan Chile sun hadu su na murna a bayan da Edson Puch ya jefa kwallo a ragar 'yan Mexico a wasan kwata fainal da suka buga na gasar Copa America a filin wasa na Levi's Stadium dake Santa Clara, a Jihar California
![Dan wasan Chile, Edson Puch (hagu) da dan wasan Mexico Andres Guardado su na neman kwallo a karawar ta su.](https://gdb.voanews.com/1f9c2493-26d3-43fb-95b9-90aa5d9f2dea_w1024_q10_s.jpg)
2
Dan wasan Chile, Edson Puch (hagu) da dan wasan Mexico Andres Guardado su na neman kwallo a karawar ta su.
![ Dan wasan Mexico, Javier Hernandez, na biyu daga hagu da Arturo Vidal na kasar Chile (mai sanye da riga mai lamba 8) su na kokawar neman kwallo a lokacin karawar tasu.](https://gdb.voanews.com/5b8128ed-68bb-4b4e-bbdd-85a2f6c8ba8d_w1024_q10_s.jpg)
3
Dan wasan Mexico, Javier Hernandez, na biyu daga hagu da Arturo Vidal na kasar Chile (mai sanye da riga mai lamba 8) su na kokawar neman kwallo a lokacin karawar tasu.
![Edson Puch na Chile da sauran 'yan wasan kasarsa su na murnar jefa kwallo a raga.](https://gdb.voanews.com/e0355f67-6b04-4a58-9aa1-9dd91fc4f9eb_w1024_q10_s.jpg)
5
Edson Puch na Chile da sauran 'yan wasan kasarsa su na murnar jefa kwallo a raga.