Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Janar Tukur Buratai ya jagoranci bikin share gari da sojoji ke yi kowace shekara. A wannan karon, rundunar da gudanar da bikin a garin Gudumbali da sojoji suka kwato daga kungiyar Boko Haram wanda 'yan garin suka koma a kwanannan bayan shekaru bakwai.
Buratai Ya Jagoranci Bikin Share Gari a Gudumbali

5
Buratai da wasu 'yan garin

6
Buratai da wasu matan garin