Dubun dubatan 'yan kasar Brazil sun fantsama kan titunan birane da garuruwan kasar Brazil lahadi, su na kiran da a tsige shugaba Dilma Rousseff a saboda wani abin fallasa na zarmiya, da jan kafar da tattalin arzikin kasar keyi, da kuma hauhawar farashin kayayyaki.
Dubban 'Yan Brazil Sun Yi Zanga-Zangar Nuna Kin Jinin Shugaba Rousseff

1
Birnin Sao Paulo

2
New York a Amurka

3
Birnin Sao Paulo

4
Birnin Rio de Janeiro